Uncategorized
Auren Jarumar Kannywood Raliya Dadin Kowa ya mutu
Auren Jarumar Kannywood Wace Takeyin Shirin Dadin kowa Raliya Ya Mutu
Mun sama Labarin hakan ne bayan da Abokin Sana’arta wanda Akafii Sanin shi da suna Kilishin Laure ya wallafa Vidon su s shafin TikTok Yana mata barka da dawowa Film
Jama’a da dama sun nuna ɓacin ransu akan mutuwar Auren jarumar