Uncategorized
innalilah Tsohuwar Jarumar Kannywood fati slow ta Rasu
A safiyar Talata tsohuwar tauraruwa e Kannywood, Mansura Isa ta sanar da rasuwar ta shfaubtavna Facebook.
Masura, wadda ta yi addu’ar samun rahama da Fati Slow ta ce marigayiyar ta rasu ne da daddare a kasar Habasha, kuma a can za a yi jana
Ta ce, “Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un
Allah Ya yi wa Fati Slow rasuwa jiya da daddare a Habasha kusa da Sudan
.“A can za a yi jana’izarta, amma ana zaman makoki a gidansu da ke Unguwar Uku.”
Fati Slow Motion tana daga cikin jaruman Kannywood da suka yi tashe a shekarun 2000.