Uncategorized
MashaAllah An Sako Mahaifiyar Mawaki Rarara
MashaAllah An Sako Mahaifiyar Mawaki Rarara
Haruna Aisha Humaira Ita Ya Bayyana Haka A Shafinta Na Instagram, Inda Ya yi Rubuta Kamar haka
Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah
Cikin Yadda da hukuncin Ubangiji Mun Samu dawor mama Cikin Aminci
Ina Mai Mutukar Godiya Ga Ubangiji na
ina Godiya Ga Yan Uwa da Abokan Arziki da duk mutanen duniya baki daya da su tayamu da Adua
Wannan Shine Abinda Aisha Humaira Ta Wallafa A Shafinta na Instagram.
Allah Ya Kiyaye Na gaba Ameen ‘