Uncategorized

Jaruma Samha M Inuwa Ta Samu Kyautar Mota Na Murnar Birthday

A Jiya ne Shaharrariyar Jarumar Kannywood Samha M Inuwa Ta Shirya Gagarumin Bikin Birthday dinta

Jarumar Ta Gayyato Abokanan Sana’ar ta na Film da Kuma Yan TikTok Domin Su Tayata Murnar Birthday din nata

A Wajen Taron ne wani yaba jarumar Kyauta Mota Domin Taya ta Murnar Birthday din nata

Ga Hotunan Motar Nan da Jarumar ta sa a shafin ta na Instagram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button