Uncategorized
Yau Za A Daura Auren Aisha Humaira Da Rarara

Kamar Yadda Gidan Radio DCL Su Bayyana A Shafinsu Mawaki Rarara Ya Bayyana musu cewa yau za a daura auren da da Aisha Humaira A Garin Maiduguri
Fatanmu Allah Ya Sanya Alkairi Ameen
