Uncategorized

Gaskiyar Magana Akan Auren Mansurah Isah Da Momo

A Ƴan Kwanakin nan ne aketa yaɗa labarin cewa jarumar Kannywood Mansurah Isah zata Auri Jarumin Kannywood Aminu Sharif Momo

labarin dai ya bazu sosai a social media, Labarin auren nasu dai ya rikitar da mutane wasu suna ganin cewa ba gaskiya bane wasu kuma suna ganin cewa gaskiya ne

Gaskiyar Magana Shine Mansurah Isah Da Momo ba aure za suyi ba wani sabon shiri suke dauka mai suna JODHA

Yanzu haka an fara ɗaukar shirin Wannan shine Gaskiyar magana

Kalli Bidiyon Yanda ake daukar Shirin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button