Uncategorized

Kalli Yadda a fara Shagalin Bikin Maryam Malika Tare Da Abdul M Sharif

MashaAllah yanzu haka anfara yin Shagalin Bikin jaruman Kannywood guda 2 da zasu yi aure Maryam Malika tare da Angonta Abdul M Inuwa

A Ranar juma’a mai zuwa ashirin da bakwai 27 june za a daura auren su bayan doguwar soyayya da sukasha a baya

Ga Bidiyon Amarya Anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button