Uncategorized
Jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon Tayi magana akan Masu zarginta Saboda ta rage kiba

Jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon Tayi magana akan Masu zaginta saboda tayi tiyatar rage Kiba
A yan kwanaki nan anta maganar jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon a dandalin sada zumunta kamar Facebook twitter Instagram da Tik Tok
Ga Abinda Hadiza Aliyu Gabon Ta Wallafa a shafinta na Instagram



Kalli Sabuwar Wakar Auta Mg Boy
