Uncategorized
Rarara Zai Angonce Da Aisha Humairah Allah Ya Sanya Alkairi Ya Kansu

Mawaki Rarara Ya Bayyanama Gidan Jaridar DCL Hausa Cewa Yau Za a Daura Aurenshi da jarumar Kannywood Aisha A cikin garin Maiduguri Bayan Sallah Juma’a Allah Ya Sanya Alkairi Ameen



Kalli Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Da Hukumar Hisba Ta Haramta
