Tirkashi Wasu Zafafan Hotunan Umar M Sharif da Momee Gombe Sun Dauki hankalin mutane
Umar M Sharif Tare Da Jaruma Momee Gombe Sun Dauki Wasu Hotuna da Suka Dauki hankalin jama’a Sosai da Sosai,
Wadannan Hotunan An daukesu ne a Lokacin da Umar M Sharif Yake shirya Bidiyon Sabuwar Wakarsa