Hausa Music
Ki Sanyawa Ranki Sukuni Sabuwar wakar Rakiya Moussa Pousi
![](https://arewafree.com.ng/wp-content/uploads/2023/04/Screenshot_20230417-153405.jpg)
Ki Sanyawa Ranki Sukuni Sabuwar waka ce wanda Jaruma Rakiya Moussa Pousi ta Hau Bidiyon wakar, Wannan wakar dai ta dauki hankalin jama’a Sosai da Sosai, Ganin cewa a kwanakin Baya jaruma Rakiya ta shiga bakin jama’a bayan da ta Bayyana Irin Kaunar da take ma wani mawaqi
Ga Bidiyon wakar Anan 👇