Kannywood
Topha Gaskiyar Maganar Auren Jaruma Momee Gombe
Wasu Hotuna Sun Fara Yawo Akan Cewa Jaruma Momee Gombe Tayi Aure Acikin Sirri
Ita Dai Jaruma Momee Gombe ita Ya Wallafa Hotunan A Shafinta Na Instagram Hakan Yasa Jama’a Suke Ganin cewa Jarumar Tayi Aurene
Magana Na Gaskiya Jaruma Momee Gombe Batayi Aure ba Wannan Hotunan Na Ɗan Uwanta Ne Yayi Aure Shine Take Tayashi Murna Sannan kuma Yan Uwanta Na Kannywood Suma Sunzo Sun Tayata Murna