Kannywood

Innalillahi Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Waziri Layla Labarina Ta Sama Hatsarin Mota Tare Da Mijinta

Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Waziri Wacce Afi Saninta da Suna Layla Labarina da Mijinta Tsohon Dan Kwallon Nigeria Tijjani Babangida Sunyi Hatsarin Mota

Mujallar Film ta sama Labarin cewa Hatsarin Ya farune a yammacin Ranar Alhamis a unguwar dan magaji dake cikin garin Zaria

Hatsarin Ya Rutsa da Maryam Waziri Da Mijinta Tijjani Babangida da Yaronta Mai suna Muhammad Fadeel da kuma Kanin Mijinta wanda shi ya rasu nan take

Yanzu haka Maryam Waziri da mijinta Tijjani Babangida Suna Asibiti Asibitin Shika dake cikin garin Zaria

Allah Ya Basu Lafiya Ameen Ya Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button