Uncategorized

Daga Zuwa Gaishe Da Iyayenta An Daura Musu Aure

Wata Matashiya A Dandalin face Mai Suna Maijidda Muhammad Sani Ta Wallafa Wani Hoto A Shafinta Na Facebook In Ya Bayyana Cewa Gaisuwa da saka rana ya rikiɗa ya zama ɗaurin aure 🥹Ƴan’uwa ku taya mu addu’a Allah ya sa mana albarka a wannan aure, Ya zaunar da mu lafiya, Ya kauda mana dukkanin abin ƙi, ameen.Officially Mrs Muhammad Nasir Jajere. AlhamdulilLah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button