Uncategorized
Nayi Nadamar Abinda na Aikata a Baya Cewar safarau
Shaharariyar Jarumar Masana’antar Shirya finafinai na Kannywood Jaruma Safeeya Yusaf Wacce akafi Saninta da safarau kwana Casain ta bayyana Nadamarta Akan Irin Abubuwan tsiyan da tayi A baya ita da mawaki 442
Jaruma Safeeya Yusaf Safarau ta bayyana Hakane a hiran da tayi da jaruma Hadiza Aliyu Gabon Acikin Shirin Gabon show wanda Takeyi a shafin YouTube
Sannan kuma Safarau taba Yan Kannywood Hakuri Akan Irin Cin Mutuncin da ta musu a Baya Inda Ta kiransu da Yan Wahala
Dannan Blue dinnan don Ganin hiran nasu