Uncategorized

Sabon Film din Lawal Ahmad Da Yake Rungumar mace

Jarumi Lawal Ahmad Wanda Afi Saninsa da Suna Umar Hashim Acikin Shirin Labarina Yana shan Suka a wajen Jama’a bayan da jarumin Ya Wallafa Wasu Hotuna Inda yake rungumar Wata wata budurwa Acikin Sabon shirin da Company shi Suke Shiryawa mai suna Jagora

Bayan Da Jarumin Ya Wallafa Hotunan A Shafinsa na Instagram Jama’a sun ta sukarsa inda suke Ganin Hakan Bai daceba Sam Sam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button