Uncategorized

Hotunan Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Musa

Fati Musa dai Tsohuwar Jarumar Kannywood ce Wacce Tayi Acikin Shirin Macicija Hakan Ya sa Ake Kiranta da suna Fati Musa Macicijiya

Jaruma Fati Musa dai Tayi Auren Hakan Ya sa a bar jin duriyar ta Acikin Masana’anta Shirya finafinai na Kannywood

Ga Hotunan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button