Uncategorized

Allah Yama Fadeel Dan Gidan Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Waziri Rasuwa

Allahu Akbar Muhammad Fadeel Tijjani Babangida, Dan Gidan Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Waziri Layla Labarina Ya Rasuwa

Fadeel Ya Rasu ne Sakamakon Hatsarin Mota Da Sukayi Tare da Mahaifiyarsa Da Mahaifinsa, Inda Yanzu Haka Su Iyayen nashi Suke Kwance A Gadon Asibiti Suna Samun Kulawar Likitoci

Muna Rokon Allah Allah Ya Jikan Fadeel Yakuma ba Iyayen nashi Hakurin Rashin shi, Sukuma Allah Ya Basu Lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button