Uncategorized

MashaAllah Auren Maryam Booth da Adam Garba Raba Gardama

A Jiya Jaruman Kannywood Guda Biyu Maryam Both wace wasu Sufi Saninta da Dijangala da Kuma Jarumi Adam Garba Raba Gardama Acikin Shirin Labarina Sun Saka Video Auren su a Shafinsu na Instagram

Saka Video Ya ba jama’a Mamaki Inda Wasu Suke Taya su Murna Wasu Kuma Suke Ganin cewa Shirin Film ne Bada Gaske bane

wannan Shine Video

Za muci gaba da Bibiyan Labarin domin Sanin Gaskiyar Magana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button