Kannywood

Tattaunawar Hadiza Gabon Da Director Aminu Saira

Jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon Ta Gayyato Shahararren Director Na Masana’antar shirya finafinai na Kannywood Malam Aminu Saira, Malam Aminu Saira Dai Shine Wanda Ya Shirya Shahararren Series Din Labarina

A Hiransu Da Jaruma Hadiza Aliyu Gabon Director Aminu Saira Ya Bayyana Abubuwan Da Dama Da Jama’a Basu Sani ba Akan Shirin Labarina Inada Ya Bayyana Irin Gwagwarmayar da Yasa Kafin A Sama Damar Shirya Shirin Labarina

Domin Ganin Hiran Danna Blue ɗin Rubutun nan 👇

https://youtu.be/Tmk7tNwsme0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button