Uncategorized
MashaAllah Za A Daura Aure Fatima Mai Zogale Ranar Juma’a Mai Zuwa
Fatima Aliyu Wacce Akafi Sani Da Fatima Mai Zogale Zatayi Aure a Ranar Juma’a Mai Zuwa
Fatima Wacce Ta Sama Daukaka da Kuma Farin Jini Musamman ma a Social media Saboda Wakar Da Shahararren mawakin Siyasa Dauda Kahutu Rarara Ya Rera mata Mai Suna Fatima Mai Zogale
Fatima Ita Ta Tabbatar ma da Mujjalar Film Maganar Auren nata, Inda Ta Bayyana ma Wakilinsu cewa Za a daura Auren nata Ranar Juma’a Mai Zuwa
Fatima Zata Auri wani Mazaunin Kano ne mai suna Kabiru
Tace Sun Jima Suna Soyayya tun ma Kafin Rarara Yayi Mata Waka
Allah Ya Basu Zaman Lfy Ameen Ya Allah