Uncategorized

Hukumar Hisba ta kama ummin mama

Hakan na kunshe ne cikin wani sakon murya da mataimakin kwamandan hukumar na jiha ya aikewa manema labarai a daren Litinin Hukumar ta ce da zarar ta kammala bincike za ta gurfanar da ita a kotu.

Ga irin Video da Ummi mama take Yaɗawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button