Uncategorized

Allah Yama Jarumar Kannywood Saratu Gidado Daso rasuwa

Innalilahi Wainna Ilahi Raji’un Allah Yama Shaharariyar Jarumar Kannywood Saratu Gidado Daso rasuwa

Makusantan fitacciyar ƴar Kannywood ɗin sun ce ta rasu ne bayan ta ɗauki sahur na azumin yau Talata.Za a yi jana’izarta bayan sallar la’asar a birnin Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button