Uncategorized
Yanzu Yanzu Jarumi Adam A Zango Yayi Hatsarin Mota A Hanyar Kano Zuwa Kaduna

Adam A Zango Ya Gamu Da Hàtsarin Mota A Hanyarsa Ta Zuwa Kano Daga Kaduna
Hàtsarin daya rutsa da fitaccen jarumin da wasu abokan sana’arsa ya afku ne a kwanar dan Gora kafin maiyaki, daga nan alummar yakin sukayi gaggawar kaishi wani asibiti dake garin Kwankwaso a Karamar hukumar Madobin jihar kano, daga nan ake sa ran wucewa dashi wani babban asibitin kamar yanda daya daga cikin yaransa da suka gamu da hatsarin tare ya sanar dani a daren yau.
Ko dayake jarumin ya fito ya bayyana godiyarsa ga masoyansa a shafinsa na fesbuk bisa ga addu’o’in da suke masa
Muna rokon Allah ya kara tsarewa ya tayarda kafadunsa.
Kalli Yadda Aka Dauki Shirin Baby Na Adam A Zango
