Kannywood

Tirkashi Saura Kwana 4 Aurena A Fasa Cewar Zainab Indomie

Acigaban Shirin Da Jaruma Hadiza Aliyu Gabon Take Gabatarwa A Shafin YouTube Mai SUNA Gabon Show Shirin da take Gayyato shahararrun jaruman Masana’antar Shirya finafinai na Kannywood Domin Ta Musu Tambayoyi.

A wannan Karon Jaruma Hadiza Aliyu Gabon Ta Gayyato Tsohuwar Jarumar Kannywood Zainab Indomie Inda Suka Tattauna Abin da Ya Shafi Rayuwar Jarumar

Ga Bidiyon Anan 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button