News

MashaAllah Wata Shaharariyar Yar Social Media Mai Suna Dorathy Dominic Ta Karbi Musulunci

DAGA DORATHY ZUWA MARYAM..!!

Dorathy Dominic Wata Matashiyace Daga Jihar Adamawa wacca tai Fice a harkar Social Media Alhamdulillahi !!Yau Officially ta Bayyana Kabar Addinin Musulunci, A Inda ta Canza Suna Zuwa Maryam.

Muna Mata fatan Gamo da Alkhairan Allah Tare Da Samun Nasara a Rayuwar Data Rage Mata ta Nan Gaba, Ubangiji Ya Nufa Muyi Alfahari Da Shigar ta ta Hangar Kasancewarta Mai Wakiltar Addini

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button