Kannywood

Mashaallah Yanda Kungiyar Mawakan Hausa Su Kai Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ziyara

Yan Ƙungiyar Mawakan Hausa Wanda Ake Kirasnsu Da Murya Ɗaya Sun Kaima Tsohon Shugaban Kasar Nigeria Muhammadur Buhari Ziyara

Wannan Ziyarar Ta biyon Raba Gari Da Mawakan Suyi Da Dauda Kahutu Rarara Wanda A Kwanakin nan Yake Ya Sukar Tsohon Shugaban Kasar

Dama Sai Kafin Wannan Ziyarar Mawakan Sun Fito Sun Bayyana ma duniya Cewa Su Basa Tare Da Mawaki Dauda kahutu Rarara Akan Wannan Sukar Da Yake ma Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Ga Hotunan Anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button