Uncategorized

Jaruma Rahama Sadau Tayi Murnar Birthday din Cika Shekara 30

Shaharariyar Jarumar Kannywood da Nollywood harma da Bollywood Rahama Sadau Tayi Murnar Cika Shekara 30 a duniya

Jaruma Rahama Sadau dai Ya Wallafa Wasu Hotuna a shafinta na Instagram inda take bayyana cewa tana murnar cika shekara 30 a duniya

Sai dai kuma ba muga jaruman Kannywood Sun taya ta murna ba kamar yanda su saba taya yan uwansu Murna idan yana bikin Birthday

Ga Hotunan da jarumar ta wallafa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button