Kannywood

MashaaAllah Yar Gidan Hadiza Kabara Tayi Saukar Alqur’ani

Cikin Yardar Allah Da Fallalarsa da yakema bayin na Itama Sadiya Yakubu Gwamna, ɗiyar Jarumar Kannywood Hadiza Kabara ta samu baiwar Saukar Alqur’ani Mai Girma

A Ranar Lahadi da ta gabata ne jaruma Hadiza Kabara Ta Shirya Taro na musamman a gidansu da ke anguwan Fanshekara acikin garin Kano domin Murnar Saukar Alqur’ani Yarinyar nata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button