Uncategorized

Yanzu Yanzu Kotu Ta Haramta wa Ado Gwanja Yin Waka

Kotu Ta Haramtawa Ado Gwanja Yin Waka Tare Da Bada Umarnin A Kamo Shi

Wata babbar kotun jihar Kano ta bada umarnin a kamo mata fitaccen mawaƙin nan Ado Isa Gwanja.

Kotun ta kuma haramta masa waka har sai Yan sanda sun kammala bincike a kansa.

Babbar kotun jiha Kano ta haramta wa Ado Isa Gwanja yin waka, zuwa taron biki tare umarnin a kamo shi.Majalisar malaman Kano ce dai ta yi karar mawakin da wasu mutane a gaban kotun saboda kalaman da su ke a wakokinsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button