Uncategorized

Saurayin Fatima Mai Zogale ya Koka Saboda yana ganin Zai rasata

Saurayin Fatima Mai Zogale Ya Koka Akan Wakar da Rarara Yayiwa Masoyiyarsa domin kuwa yanzu Tana Nema Tafi karfishi

Fatima Mai Zogale dai Yanzu haka ta sama shahara tun bayan wakar da Rarara Ya Rera mata Mai suna Fati Fatima Mai Zogale

Wakar ta Fatima Mai Zogale Tayi Sanadiyyar korarta a wajen Aikin da takeyi na sayar da Zogale

Hakan Yasa Mawaki Rarara Yayi Alkawarin Buɗe mata Katon Shago na siyar da Zogale

Wannan Dalilin ne yasa Saurayin nata yake ganin cewa tana neman tafi Karfishi saboda Shaharan da tayi musamman ma a social media

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button