Uncategorized

MashaAllah Gobe Za A Daura Auren Mansurah Isah Da Momo

MashaAllah Anasaran gobe za a daura aurena jarumar Kannywood Kuma Tsohuwar Matar Sani Danja Mansurah Isah tare da Jarumin Kannywood Aminu Sharif Momo

Madam Korade wata fitacciyar Yar Instagram ita ta bayyana haka a Shafinta na Instagram

Madam Korade dai tanada alaqa sosai da yan Film hakan yasa ake ganin cewa maganar Aure gaskiya ne

To Allah Ya sanya Alkairi Ameen

Kalli sabuwar wakar Momee Gombe Abdul Gaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button