Kannywood
A Rayuwata Ba Wacce Nake SO Na Aura Kamar Hauwa Waraka Cewar Malam Na Nataal
![](https://arewafree.com.ng/wp-content/uploads/2023/06/Screenshot_20230604-044328.jpg)
Shahararen Dan Wasan Kwaikwayo Na Wanda a fi Saninsa da suna Malam Na Taala Mai Sittin Goma Acikin Shirin Dadin Kowa Ya Bayyana Cewa a rayuwarsa ba wacce yakeso ya Aura kamar Jaruma Hausa Waraka
Malam Na Taala Ya Bayyana Hakane a wani Tattaunawa da Yayi da Abdul Gaya
ga Bidiyon Anan