Kannywood

Nayi Nadamar Abinda Na Aikata A Baya Ina Rokon Yan Film Su Yafemin Cin Mutuncin da Na Musu Cewar Safarau

Jaruma Safiya Yusuf Wacce Afi Saninta Da Safarau Kwana Casain wanda kuma daga baya ta koma Safafa ta Ta roki Yan Kannywood da su Yafe mata akan Irin Cin Da ta Musu Na kiransu da Yan wahala da Tayi

Ita dai Safara’u ta Bayyana haka ne A Hiranta da tayi da Hadiza Gabon

Domin Ganin Tattaunawa Kalla Danna Blue dinnan 👇

https://youtu.be/nQS3fwHqibY

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button